Jump to content

Kasuwancin yanar gizo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kasuwanci
academic discipline (en) Fassara, function (en) Fassara, field of work (en) Fassara da industry (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare napublic communication (en) Fassara
Bangare nanoma da tattalin arziki
Hashtag (mul) Fassaramarketing
Gudanarwanmarketer (en) Fassara, mai kula da dandalin sada zumunta, marketing consultant (en) Fassara da marketing executive (en) Fassara
Class of object(s) of occurrence (en) Fassarakayayyaki
abubuwan da ake kira fa yananar gizo

Kasuwancin yanar gizo wata hanyar kasuwanci ne na zamani da ya kawo cigaba sosai a wannan lokacin sannan ya takaita zirga-zirga a ɓangaren yan kasuwa domin zaka yi amfani da wayar hannun ka ne ko kwamfutar ka wajen siyen kayayyaki daga wani waje kuma a kawo maka inda kake ba tare da kaje da kanka ba.[1] Kasuwancin yanar gizo ya kawo kara hadaka kasuwanci a duniya domin yanzun kasashen masu tasowa suna alfahari da kasuwancin yanar gizo

Illolin kasuwancin yanar gizo

[gyara sashe | gyara masomin]

Duk da nasarorin kasuwancin yanar gizo to aƙwai illoli da dama a tattare da shi domin a kasuwancin yanar gizo akan yawaita damfarar mutane ko kuma a basu kayan da basu ne suka siya ba ko kuma a turo masu kayan da basu da inganci sosai.[2]

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Bartels, Robert, Tarihin Tunanin Kasuwanci, Columbus, Ohio, Grid, (1976) 1988 akan layi
  • Empty citation (help)
  • Ikilisiya, Roy da Godley, Andrew (eds), The Emergence of Modern Marketing, London, Frank Cass, 2003 online edition An ajiye shi 18 Oktoba 2009 a
  • Hollander, Stanley C.; Rassuli, Kathleen M.; Jones, D. G. Brian; Dix, Laura Farlow (June 2005). "Periodization in Marketing History". Journal of Macromarketing. 25 (1): 32–41. doi:10.1177/0276146705274982.
  • Tedlow, Richard S., da Jones, Geoffrey G. (eds), The Rise and Fall of Mass Marketing, Routledge, 2014
  • Weitz, Barton A. da Robin Wensley (eds). Littafin Kasuwanci, 2002

Nau'o'in talla

[gyara sashe | gyara masomin]

* Agricultural marketing

Hanyoyin tallace-tallace ko falsafanci

[gyara sashe | gyara masomin]