Tattaunawar user:Sardeeq
Sabon sasheSardeeq (talk) 16:10, 8 ga Maris, 2026 (UTC)# I'll do my best
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Sardeeq! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:26, 6 Nuwamba, 2025 (UTC)
Cikkakiyar Fassara mai Inganci
[gyara masomin]Sannun da kokari @Sardeeq . Kana kokari sosai. Amma ya kamata ka lura idan ka fara fassara muqala ka tsaya ka gamata tukun ba ka fara wannan ka kuma dauko wani ba. Misali naga fassarorin da kayi da dama wanda baka karasa ba wasu ma basuda Manazarta. Idan kana fassara irin wannan za'a dinga goge maka muqala. Da fatan zaka gaya nagode.
Musa Vacho77 (talk) 10:08, 10 Nuwamba, 2025 (UTC)
- Thank you very much sir,nagode da review mai kyau kuma insha Allah zan gyara. Sardeeq (talk) 10:13, 10 Nuwamba, 2025 (UTC)
Jinjinawa
[gyara masomin]Sannu da aiki @Sardeeq sannu da aiki. Tabbas kana ƙoƙari yanayin yadda kake kirkirar muƙalu masu inganci. Hakan yana da kyau fatan nasara. Ku cigaba da aiki domin inganta Wikipedia. Captain Pharouq 15:45, 11 Nuwamba, 2025 (UTC)
- Thank you so much sir,more success i pray Sardeeq (talk) 18:58, 11 Nuwamba, 2025 (UTC)
Help
[gyara masomin]Please help me improve this article I recently created; my Hausa language skills are poor. Also, please add this article to the Hausa Wikipedia as it is important. Thank you. جودت (talk) 15:20, 8 ga Maris, 2026 (UTC)
- I improved the article as u wish Sardeeq (talk) 16:13, 8 ga Maris, 2026 (UTC)
- you can go and check the article thank u Sardeeq (talk) 16:23, 8 ga Maris, 2026 (UTC)
- @Sardeeq I have a request please can you translate this page to Hausa because it is very important it is part of the Gaza genocide جودت (talk) 20:20, 8 ga Maris, 2026 (UTC)
- Okay I'll do it Sardeeq (talk) 04:43, 9 ga Maris, 2026 (UTC)
- @Sardeeq thank you very much ❤️ جودت (talk) 14:16, 9 ga Maris, 2026 (UTC)
- you're welcome 🫱🏻🫲🏼 Sardeeq (talk) 14:18, 9 ga Maris, 2026 (UTC)
- @Sardeeq thank you very much ❤️ جودت (talk) 14:16, 9 ga Maris, 2026 (UTC)
- Okay I'll do it Sardeeq (talk) 04:43, 9 ga Maris, 2026 (UTC)
- @Sardeeq I have a request please can you translate this page to Hausa because it is very important it is part of the Gaza genocide جودت (talk) 20:20, 8 ga Maris, 2026 (UTC)
Gyara
[gyara masomin]Assalam,
Kana kirkirar mukala na jinsin mace amma kuma zaka ga wakilin suna na namiji a daukakin shafin. Misali, ya, shi (namiji) a maimakon ta, ita (mace). Da fatan zaka gyara a sauran ayyukan ka. Idan ba haka ba za'a rika share irin wannan mukalan ne. Kamar a nan Robin Fontes.. da dai sauran su. Patroller>> 13:16, 27 ga Maris, 2026 (UTC)
- Zan gyara in Sha Allah Sardeeq (talk) 14:19, 27 ga Maris, 2026 (UTC)
Rashin Tsaro = The Worry Trap (ba daidai bane)
[gyara masomin]Barka Sadeeq, Na ga ka fassara The worry trap amatsayin rashin tsaro. Ina mai sanar da kai wannan fassarar ba daidai bace, kuma hakan ya nuna kana da buƙatar koyon fassara sosai, musamman ganin irin yadda kake yawan fassara muƙalu akai akai. Ina baka shawara da ka dakata da fassara shafi har sai idan ka samu ƙwarewa sannan ka bibiya dukkanin fassarorin da kayi a baya dan gyara su. Idan ka cigaba da bada fassara mai canza ma'anar abin da ka fassara, wannan laifine a ilimin ce. Em-mustapha talk 09:00, 10 ga Yuni, 2026 (UTC)
- okay sir nafahimci gyaran kuma zan gyara in Sha Allah thanks Sardeeq (talk) 12:13, 10 ga Yuni, 2026 (UTC)