Jump to content

Qara Qoyunlu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Qara Qoyunlu
قاراقویونلولار‎ (az)
Qaraqoyunlu (az)

Wuri

Babban birniTabriz, Erciş (mul) Fassara da Mosul (en) Fassara
Yawan mutane
Harshen gwamnatiFarisawa
AddiniShi'a
Labarin ƙasa
Yawan fili3,000,000 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1375
Rushewa1468 (Gregorian)
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiabsolutism (en) Fassara da absolute monarchy (en) Fassara
Ikonomi
KuɗiTenge (en) Fassara

Qara Qoyunlu (Azeri: Qaraqoyunlular, قره قویونلولر; Farisawa: قره قویونلو) Ana kuma san su da Turkmen Na Bakar Tumaki masarautar Turkoman Musulmi[1][2][3] mabiya darikar Shi'a, wacce ta yi mulkin kasar da ta hada da Azerbaijan, Armeniya, arewa maso yammacin Iran, gabashin Turkiyya, da arewa maso gabashin Iraki daga shekara ta 1374 zuwa 1468.[4][5]

  1. ↑ https://archive.org/details/bookofdedekorkut0000unse
  2. ↑ https://www.britannica.com/topic/Kara-Koyunlu
  3. ↑ Philippe, Beaujard (2019). "Western Asia: Revival of the Persian Gulf". The Worlds of the Indian Ocean. Cambridge University Press. pp. 515–521. ISBN 9781108341219. "In a state of demographic stagnation or downturn, the region was an easy prey for nomadic Turkmen. The Turkmen, however, never managed to build strong states, owing to a lack of sedentary populations (Martinez-Gros 2009: 643). When Tamerlane died in 1405, the Jalāyerid sultan Ahmad, who had fled Iraq, came back to Baghdad. Five years later, he died in Tabriz (1410) in a battle led against the Turkmen Kara Koyunlu ("[Those of the] Black Sheep"), who took Baghdad in 1412."
  4. ↑ Kouymjian 2004, p. 4.
  5. ↑ https://www.britannica.com/topic/Kara-Koyunlu