Paul Walker
Appearance
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | Paul William Walker IV |
| Haihuwa | Birnin Glendale, 12 Satumba 1973 |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Mutuwa | Valencia (en) |
| Makwanci | Forest Lawn Memorial Park (mul) |
| Yanayin mutuwa | accidental death (en) traffic collision (en) |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Paul Walker III |
| Abokiyar zama | Not married |
| Yara | view
|
| Ahali | Cody Walker (en) |
| Karatu | |
| Makaranta | Village Christian School (California) (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo, mai tsara fim, dan wasan kwaikwayon talabijin, marubin wasannin kwaykwayo, racing automobile driver (en) |
| Tsayi | 1.88 m |
| Muhimman ayyuka | Fast & Furious (en) |
| Kyaututtuka | gani
|
| Imani | |
| Addini | Kiristanci |
| IMDb | nm0908094 |
| paulwalkerfoundation.org | |




Paul William Walker IV[1](An haifeshi 12 ga watan Satumba a shekarar 1973[2], kuma ya mutu a ranar 30 ,ga watan Nuwamba a shekarar 2013) dan wasan kwaikwayo ne na ƙasar Amurka.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- paul a cikin shirin fast five
- Kabarin Paul Walker