Onitsha
Appearance
| Ọ̀nị̀chà Mmílí (ig) | |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Territory claimed by (en) | Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
| Jihohin Najeriya | Jahar Anambra | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 1,483,000 (2021) | ||||
| • Yawan mutane | 40,978.17 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 36.19 km² | ||||
| Altitude (en) | 65.02 m | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 1550 | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 430... | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 046 | ||||
| Wasu abun | |||||
| Yanar gizo | imeobionitsha.org | ||||


Onitsha birni ne, da ke a jihar Anambra, a ƙasar Najeriya. Bisa ga kimanta a shekarar dubu biyu da goma sha Bakwai shekarar 2017, jimilar mutane miliyon ɗaya da dubu ɗari uku ne ke rayuwa a wajen.[1] Ƴan asalin Onitsha Igbo ne kuma suna jin yaren Igbo. Ana kiran mutanen Onitsha da Ndi Onicha.
