Georgetown
Georgetown (lafazi : /jorjeton/) birni ne, da ke a ƙasar Guyana. Shi ne babban birnin ƙasar Guyana. Georgetown yana da yawan jama'a 200,500, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Georgetown a ƙarshen karni na sha takwas.
- 1763 Monument, Georgetown, Guyana. 2014
- Ƴan sanda a Guiana na Burtaniya na fareti a Georgetown.
- Georgetown
- Guyana Botanical Gardens - Georgetown
- Kingston Georgetown 19 Century
- Guyana Zoo - Georgetown
| Suna saboda | George III of Great Britain (en) | ||||
|---|---|---|---|---|---|
| Wuri | |||||
| |||||
| Territory claimed by (en) | Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Guyana | ||||
| Region of Guyana (en) | Demerara-Mahaica (en) | ||||
| Babban birnin | |||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 235,017 (2024) | ||||
| • Yawan mutane | 1,592.26 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 147.6 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku | Demerara River (en) | ||||
| Altitude (en) | 0 m-3 m | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 1781 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| • Gwamna | Q134729956 | ||||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
