Faris: Babban birni ne kuma birni mafi yawan jama'a na Faransa, tare da ƙididdiga na hukuma na mazauna (2,102,650) tun daga (1) ga watan Janairun shekarar (2023) a cikin yanki sama da (105) km2 (41 sq mi) wanda Kuma ya sa ya zama na huɗu mafi yawan jama'a a birni a cikin Tarayyar Turai da kuma birni na (30) mafi yawan jama'a a duniya a cikin shekara ta (2022)[1][2][3][4].

Faris
Paris (fr)
Flag of Paris (en) Coat of arms of Paris (en)
Flag of Paris (en) Fassara Coat of arms of Paris (en) Fassara

Eiffel Tower

Kirari«fluctuat nec mergitur (en) Fassara» (24 Nuwamba, 1853)
InkiyaVille-Lumière
Suna sabodaParisii (en) Fassara
Wuri
Map
 48°51′24″N 2°21′08″E / 48.8567°N 2.3522°E / 48.8567; 2.3522
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Ƴantacciyar ƙasaFaransa
Administrative territorial entity of France (en) Fassarametropolitan France (en) Fassara
Region of France (en) FassaraÎle-de-France (en) Fassara
Public institution of intermunicipal cooperation with own taxation (en) FassaraGrand Paris (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi2,103,778 (2023)
• Yawan mutane19,959.94 mazaunan/km²
Demonym (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Harshen gwamnatiFaransanci
Labarin ƙasa
Located in the statistical territorial entity (en) FassaraParis attraction area (en) Fassara
Paris unité urbaine (en) Fassara
Bangare naÎle-de-France (en) Fassara
Diocese (en) FassaraRoman Catholic Archdiocese of Paris (en) Fassara
Yawan fili105.4 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuSeine (en) Fassara, Bassin de la Villette (en) Fassara, Canal Saint-Martin (en) Fassara da Canal de l'Ourcq (en) Fassara
Altitude (en) Fassara48 m-28 m-27 m-127 m
Wuri mafi tsayihighest point of Paris (en) Fassara (130.53 m)
Sun raba iyaka da
Montrouge (mul) Fassara
Malakoff (mul) Fassara (8 Nuwamba, 1883)
Vanves (mul) Fassara (1 ga Janairu, 1860)
Issy-les-Moulineaux (mul) Fassara (1 ga Janairu, 1860)
Boulogne-Billancourt (mul) Fassara (1 ga Janairu, 1860)
Saint-Cloud (mul) Fassara (3 ga Afirilu, 1925)
Suresnes (mul) Fassara (3 ga Afirilu, 1925)
Puteaux (mul) Fassara (18 ga Afirilu, 1929)
Neuilly-sur-Seine (mul) Fassara
Levallois-Perret (mul) Fassara (1 ga Janairu, 1867)
Clichy (mul) Fassara (1 ga Janairu, 1860)
Saint-Ouen-sur-Seine (mul) Fassara (1 ga Janairu, 1860)
Aubervilliers (mul) Fassara (1 ga Janairu, 1860)
Pantin (mul) Fassara (1 ga Janairu, 1860)
Le Pré-Saint-Gervais (mul) Fassara (1 ga Janairu, 1860)
Les Lilas (mul) Fassara (24 ga Yuli, 1867)
Bagnolet (mul) Fassara (1 ga Janairu, 1860)
Montreuil (1 ga Janairu, 1860)
Saint-Mandé (mul) Fassara
Vincennes (mul) Fassara (18 ga Afirilu, 1929)
Fontenay-sous-Bois (18 ga Afirilu, 1929)
Nogent-sur-Marne (mul) Fassara (18 ga Afirilu, 1929)
Joinville-le-Pont (mul) Fassara (18 ga Afirilu, 1929)
Saint-Maurice (mul) Fassara (18 ga Afirilu, 1929)
Charenton-le-Pont (mul) Fassara (1 ga Janairu, 1860)
Ivry-sur-Seine (mul) Fassara
Le Kremlin-Bicêtre (mul) Fassara (18 Disamba 1896)
Gentilly (mul) Fassara
Saint-Denis (mul) Fassara (1 ga Janairu, 2025)
Hauts-de-Seine (en) Fassara (1 ga Janairu, 1968)
Seine-Saint-Denis (en) Fassara (1 ga Janairu, 1968)
Val-de-Marne (mul) Fassara (1 ga Janairu, 1968)
Bayanan tarihi
MabiyiLutetia (en) Fassara da Paris Department (en) Fassara
Ƙirƙira3 century "BCE"
Muhimman sha'ani
Paris Commune (en) Fassara (1871)
French Revolution (en) Fassara (1789)
Patron saint (en) FassaraGenevieve
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaCouncil of Paris (en) Fassara
• Shugaban birnin FarisEmmanuel Grégoire (mul) Fassara (29 ga Maris, 2026)
Ikonomi
Budget (en) Fassara7,561,800,000 € (2026)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo75116, 75001, 75002, 75003, 75004, 75005, 75006, 75007, 75008, 75009, 75010, 75011, 75012, 75013, 75014, 75015, 75016, 75017, 75018, 75019, 75020 da 75000
Tsarin lamba ta kiran tarho1
Lamba ta ISO 3166-2FR-75C
NUTS codeFR101
INSEE department code (en) Fassara75
Insee municipality code (en) Fassara75056
Wasu abun

Yanar gizoparis.fr
Facebook: paris Twitter: Paris Instagram: paris_maville LinkedIn: villedeparis Youtube: UC4e6cfcOXGycjRLZbbSwwoA TikTok: villedeparis Edit the value on Wikidata

Tun daga ƙarni na (17) Paris ta kasance ɗaya daga cikin manyan cibiyoyin kuɗi na duniya, diflomasiyya, kasuwanci, al'adu, tufafi, ilimin gastronomy da wurare da yawa.

Domin rawar da yake takawa a fannin fasaha da kimiyya, da farkonsa da kuma tsarinsa mai yawa na hasken titi, a cikin ƙarni na (19) an san shi da "Birnin Haske"[5][6][7][8].

Anne Hidalgo, ita ce shugaban birnin Faris an zaɓe ta a shekara ta (2014).

Manazarta

gyara sashe
  1. ↑ "Populations légales 2019: Commune de Paris (75056)". INSEE. 29 December 2021. Archived from the original on 22 January 2022. Retrieved 3 February 2022.
  2. ↑ https://www.insee.fr
  3. ↑ https://ec.europa.eu/eurostat
  4. ↑ https://population.un.org/wup
  5. ↑ Estimated populations on 1 January 2023, INSEE. Retrieved 27 March 2023.
  6. ↑ https://whc.unesco.org/en/list/600
  7. ↑ https://www.history.com/topics/france/paris
  8. ↑ https://www.bbc.com/travel/article/20211215-why-paris-is-called-the-city-of-light[permanent dead link]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.