Jump to content

Bulgeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Bulgairiya)
Bulgeriya
България (bg)
Flag of Bulgaria (en) Coat of arms of Bulgaria (en)
Flag of Bulgaria (en) Fassara Coat of arms of Bulgaria (en) Fassara

Monastery of Saint John of Rila (en) Fassara

TakeMila Rodino (en) Fassara (1964)

Kirari«Unity makes strength (en) Fassara»
Official symbol (en) FassaraZaki
Suna sabodaBulgars (en) Fassara
Wuri
Map
 42°45′N 25°30′E / 42.75°N 25.5°E / 42.75; 25.5
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.

Babban birniSofiya
Yawan mutane
Faɗi6,423,207 (2025)
• Yawan mutane57.87 mazaunan/km²
Demonym (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Harshen gwamnatiBulgarian (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naEuropean Economic Area (en) Fassara
Yawan fili110,993.6 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuBlack Sea
Wuri mafi tsayiMusala (en) Fassara (2,925 m)
Wuri mafi ƙasaBlack Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiPeople's Republic of Bulgaria (en) Fassara
Ƙirƙira 13 ga Yuli, 1878:  History of Bulgaria (1878–1946) (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiparliamentary republic (en) Fassara
Majalisar zartarwaCouncil of Ministers of Bulgaria (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly of Bulgaria (en) Fassara
• President of Bulgaria (en) FassaraIliana Iotova (en) Fassara (23 ga Janairu, 2026)
• Prime Minister of Bulgaria (en) FassaraРумен Радев (mul) Fassara (8 Mayu 2026)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara89,040,398,406 $ (2022)
Kuɗieuro (mul) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (mul) Fassara
Suna ta yanar gizo.bg (mul) Fassara da .бг (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+359
Lambar taimakon gaggawa*#06#
Lambar ƙasaBG
NUTS codeBG
Wasu abun

Yanar gizogovernment.bg
Rila Monastery, alamar asalin ƙasar Bulgaria
Fadar Euxinograd
Tutar Bulgeriya.
Kasar bulgeriya

Bulgeriya[1] ko Bulgaria ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Bulgariya Sofiya ne. Bulgeriya tana da yawan fili kimani na kilomita araba'i 110,994. Bulgeriya tana da yawan jama'a 4,437,360, bisa ga jimilla a shekarar 2024. Bulgeriya tana da iyaka da ƙasashen biyar: Romainiya a Arewa, Serbiya da Masadoiniya ta Arewa a Yamma, Girka da Turkiyya a Kudu.Bulgeriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1878 (akwai ƙasar Bulgeriya mai mulkin kai daga karni na bakwai bayan haihuwar Annabi Isah zuwa karni na sha ɗaya, da daga karni na sha biyu zuwa karni na sha huɗu). Tana da lambar kasa BG .

Shugaban bulgeriya a fada

Daga shekara ta 2026, shugaban ƙasar Bulgeriya Iliana Iotova ne. Firaministan ƙasar Bulgeriya Rosen Zhelyazkov ne daga shekara ta 2025. A kwai harshen gomnati Bulgarian .

  1. ↑ Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya

Arewacin Turai

Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom

Kudancin Turai

Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican

Yammacin Turai

Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

Azerbaijan • Georgiya • Turkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

.