Côte d'Ivoire (lafazi: /kot'divwar/ ; da Hausanci: bakin tekun hauren giwa) ko Jamhuriyar Côte d'Ivoire (da Faransanci: République de Côte d'Ivoire), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Côte d'Ivoire tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 322,462. Côte d'Ivoire tana da yawan jama'a Kimanin, 26.378.274, bisa ga jimillar shekarar 2020. Côte d'Ivoire tana da iyaka da ƙasar Liberiya, da Gine, da Mali, da Burkina Faso, da kuma Ghana. Babban birnin Côte d'Ivoire shi ne, Yamoussoukro. babban birnin tattalin arzikin Abidjan.

Ivory Coast
République de Côte d'Ivoire (fr)
Flag of Ivory Coast (en) Coat of arms of Ivory Coast (en)
Flag of Ivory Coast (en) Fassara Coat of arms of Ivory Coast (en) Fassara


TakeL'Abidjanaise (en) Fassara
[[File:Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.]]

Kirari«Union – Discipline – Travail»
«Unity – Discipline – Work»
«Единство - дисциплина - труд»
«Undod – Disgyblaeth – Gwaith»
«Unió - disciplina - treball»
Suna sabodaelephant ivory (en) Fassara da coast (en) Fassara
Wuri
Map
 8°N 6°W / 8°N 6°W / 8; -6
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.

Babban birniYamoussoukro
Yawan mutane
Faɗi31,165,654 (2023)
• Yawan mutane96.65 mazaunan/km²
Demonym (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Harshen gwamnatiFaransanci
Labarin ƙasa
Yawan fili322,463 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi tsayiMount Richard-Molard (en) Fassara (1,752 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Guinea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiFaransanci Yammacin Afirka da French Ivory Coast (en) Fassara
Ƙirƙira1960
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya
Gangar majalisaParlement de la Côte d'Ivoire (mul) Fassara
• Shugaban kasar Ivory costAlassane Ouattara (4 Disamba 2010)
• Prime Minister of Ivory Coast (en) FassaraRobert Beugré Mambé (16 Oktoba 2023)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara71,811,075,955 $ (2021)
KuɗiCFA franc Yammacin Afirka
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.ci (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+225
Lambar taimakon gaggawa180 (en) Fassara, 185 (en) Fassara, 110, 111 (en) Fassara da 170 (en) Fassara
Lambar ƙasaCI
Wasu abun

Yanar gizogouv.ci
Taswirar Côte d'Ivoire.

Shugaban ƙasar Côte d'Ivoire Alassane Ouattara (lafazi: /alhassan watarra/).firaministan Amadou Gon Coulibaly (lafazi: /amadon gon kulibali/).

Alassane Ouattara shugaban ƙasar tun a shekarar 2011

Côte d'Ivoire ta samu ƴancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.

Manazarta

gyara sashe